Godiya ta tabbata ga Allah mabuwayi da daukaka, wanda a cikin ni'imarsa da tausayinsa da amincewarsa ya jarabce ni da rashin lafiya, har ga shi yau kuma ya bani lafiya na baro gadon likita na dawo gida.
Ina amfani da wannan dama domin godewa Allah madaukakin sarki tare da nuna jinjinata ta musamman ga 'yan uwa da abokan arziki da suka taya ni da addu'o'insu, ina rokon Allah ya saka wa kowa da alkhairi.
Marassa lafiya Allah ya basu lafiya, masu lafiya Allah ya kara masu lafiya, wandanda suka rigaye mu gidan gaskiya Allah yajiqansu da rahama, idan lokacinmu ya yi Allah yasa mu cika da imani Amin.

Comments