Sheikh Barr. Ibrahim Sabi'u Jibia, muna addu'a Allah yakara maka lafiya da nisan kwana domin amfanuwar al'ummar muslunci, kuma yasa zazza6in yazamo kaffara a gareka.
Yanzu haka shehin malamin yana kwance a gadon asibiti, kuma jikin nasa da sauki, ana sa ran nan bada jimawa ba za'a sallame shi.
Muna fatan zaku saka shi a cikkin addu'o'inku.
✍️Abdulrazak Ahmad Jibia
Chairman: Masisja Nigeria.

Comments