Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatu.
Ni Ibrahim Sabi'u Jibia, ina mika Godiyata ga Allah madaukakin sarki mai kowa da komai, wanda ke rayawa da kashewa, kuma wanda shine ya kar6i rayuwar mutane da dama wadanda sun ga azumin shekarar data gabata amma kuma bai basu damar ganin na bana ba.
Mu da Allah yasa muka samu damar ganin rayuwarmu a cikin wannan wata mai tarin darajoji, ina roka mana Allah mabuwayi yasa muyi ibada kar6a66iya, kuma yasa mu amfanu da dukkanin ni'ima da rahmar da yake yiwa bayinsa mu'munai, kuma yasa ranar lahira mu zamo a cikin 'yantattun bayinsa.
Daga karshe inaa rokon Allah ya kawo mana karshen wadannan cututtuka da muke fama dasu, da fatan Allah yasa mu cika da imani .
Masisja Nigeria

- 27/04/2020

Comments