Assalamu Alaikum Warahmatulkahi Wabarakatuhu
To jama'a!
Ga shi ansha ruwa Alhamdulillahi.
To akama baki, sai fadin alkhairi.
Mun dai ga yadd al-umma ke ta kar6a kiran Ubangiji.
Mu yawaita karatun Alqur'ani da Istigfari da Salatin Annabi da sauran Azkar watau Zikirori.
Sannan kuma mu yawaita Addu'o'i. Allah ya karba mana kuma ya kara rufa mana Asiri.
✍️Ibrahim Sabi'u Jibia
13/09/1441 H
06/05/2020 M

Comments