Skip to main content

Posts

Showing posts from June, 2020

AN ANNOUNCEMENT OF POSTPONED LECTURE - Masisja Nigeria

Sheikh Ibrahim Sabiu Jibia School    (MASISJA NIGERIA) On behalf of the leaders and members of the sect, is to inform the whole Muslim Ummah:  The Women's Question and Answer Lecture, by Sheikh Barr Ibrahim Sabiu Jibia, that will continue to present from Tomorrow and next week Saturday, has been postponed to some time.  This was followed by a statement from the Katsina State Government that the tuition in Islamic schools and Allo was suspended until the authorities allow them to continue their education. The leaders of the MASISJA have tried their best to secure of the next day and the next week, but it is also worth noting the instructions of the leaders, because obeying Allah and His Prophet and the Heads, and all that is needed to the Ummah, is one of the rights that hangs on a Muslim. But by the grace of Allah, any day this law is withdrawn, we will inform you on the day when the remaining remnants of the encampment will continue f...

A SHIRYE NAKE INYI MUQABALA DA KOWA DOMIN KARE MARTABAR MUSLUNCI - Sheikh Lawal Musa Jibia

Edin karamar sallar bana 1441/2020 da ya gabata, Alkali Sheikh Lawal Musa Jibia mataimakin shugaban kwamtin Da'awah na kungiyar JIBWIS dake karamar hukumar Jibiya ta jihar Katsina, shine ya gabatar da wa'azi kafin isowar liman. A cikin nasihohinsa, ya janyo hankullan 'yan uwa musulmai da yi masu nasiha game da batanci da jifar da aka yiwa Mai girma sarkin musulmin najeriya a jiharsa ta Sokoto game da mas'alar ganin Wata, wanda hakan ya sabawa Shari'a ta addinin muslunci. Saboda haka ne wasu masu karancin karatu ke faman cecekuce domin a cikin nasihar ya bayyana masu irin wannan mummunan aiki a matsayin jahilai. Wannan dalilin ne yasa wasu tsiraru sukai tayi masa raddin jahilci suna yadawa a kafafen yada labarai. kafin malamin yace komai an samu wasu maluma na sunnah wadanda suka yi raddi na ilimi zuwa ga masu kalubalantar malamin game da gaskiyar da ya fada wacce maluman sunnah MA sun tafi akanta. Daga bisani shehin malamin shima ya tofa albarkacin bak...

Makarantar Sheikh Ibrahim Sabi'u Jibia ta gudanar da taro domin sanin makamar aiki

Makarantar Sheikh Ibrahim Sabi'u Jibia (MASISIJA) ta gudanar da muhimmin taro domin sanin makamar aikinta na yada da'awar maluman muslunci.  Ranar laraba 10/06/2020 wasu daga cikin jagororin wannan kungiya suka yi taro inda suka tattauna akan muhimman abubuwanda zasu taimaka masu a fagen aikinsu.  Watanni biyu da suka gabata kungiyar MASISJA ta shirya wata muhadara mai taken "Tambayoyi da Amsoshi" ta tsawon sati shidda (6) wadda Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia ke gabatarwa.  A cikin ikon Allah,  an gabatar da ta tsawon makonni hudu (4) sai cutar Covid-19 ta billo wanda hakan yasa hukuma ta dakatar da dukkanin wani taro domin samun kariya daga cutar.  To Allah da ikonsa kuma bayan cutar ta lafa a jihar Katsina, yanzu an cigaba da harakoki kamar yadda aka saba.  Saboda haka ne kungiyar MASISJA, a karkashin wannan mitin, ta shirya tsaf domin cigaba da muhadarar tsawon sati biyu wadda mata ne kadai za ayi wa banda maza ka...